Ish 2:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya Allah, ka rabu da jama'arka, zuriyar Yakubu. Ƙasa ta cika da ayyukan sihiri da aka kawo daga Gabas, daga kuma ƙasar Filistiya. Jama'a suna bin baƙin al'adu.

Ish 2

Ish 2:1-14