Ish 19:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ne ya sa su ba da gurguwar shawara. Sakamakon haka sai Masar ta yi ta aikata dukan abu a hugunce, tana tangaɗi kamar bugagge wanda santsi na kwasarsa cikin aman da ya yi.

Ish 19

Ish 19:8-15