Ish 19:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shugabannin Zowan da na Memfis wawaye ne. Su ake zaton za su bi da al'ummar, amma sai suka bi da su a karkace.

Ish 19

Ish 19:11-18