Ish 17:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba za a kāre Isra'ila ba, Dimashƙu kuma za ta rasa 'yancinta. Suriyawan da suka ragu za su sha wulakanci kamar mutanen Isra'ila. Ni, Ubangiji Mai Runduna, na faɗa.”

Ish 17

Ish 17:1-9