Ish 13:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A hasumiyarta da fādodinta za a ji amsar ihun koke-koken kuraye da na diloli. Lokacin Babila ya yi! Kwanakinta sun kusa ƙarewa!”

Ish 13

Ish 13:14-22