Ish 13:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za ta zama wurin zaman namomin jejin hamada, inda mujiyoyi za su yi sheƙarsu. Jiminai za su zauna a can, awakin jeji za su yi ta warnuwa a cikin kufanta.

Ish 13

Ish 13:17-22