Ish 13:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A kan tudun da yake faƙo ka kafa tutar yaƙi, ka ta da murya ka ba mayaƙa umarni, ka ɗaga hannu, ka ba su alamar kama yaƙi a ƙofofin birni mai alfarma.

Ish 13

Ish 13:1-4