Ish 11:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ikon Ubangiji zai ba shi hikima,Da sani, da gwaninta yadda zai mallaki mutanensa.Zai kuwa san nufin Ubangiji, ya kuma yi tsoronsa,

Ish 11

Ish 11:1-7