Ish 11:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji zai kawo iska mai zafi wadda za ta busar da Kogin Nilu, da na Yufiretis. Zai bar ƙananan rafuffuka bakwai ne kaɗai, don kowa da kowa ya taka ya haye.

Ish 11

Ish 11:11-16