Ish 11:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Tare za su fāɗa wa Filistiyawa da yaƙi daga yamma, su washe mutanen da suke wajen gabas. Za su ci nasara a kan mutanen Edom da na Mowab, jama'ar Ammon kuwa za su yi musu biyayya.

Ish 11

Ish 11:8-16