Ish 1:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku yi wanka sarai. Ku daina aikata dukan wannan mugun abu da na ga kuna aikatawa. I, ku daina aikata mugunta.

Ish 1

Ish 1:13-22