Irm 9:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce, “Kada mai hikima ya yi fariya da hikimarsa, kada mai ƙarfi ya yi fariya da ƙarfinsa, kada kuma mawadaci ya yi fariya da wadatarsa.

Irm 9

Irm 9:18-26