Irm 9:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce mini,‘Ka yi magana, cewa gawawwakinmutane za su fāɗi tuliKamar juji a saura,Kamar dammunan da masu girbisuka ɗaura,Ba wanda zai tattara su.’ ”

Irm 9

Irm 9:15-26