Irm 9:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Gama ana jin muryar kuka dagaSihiyona cewa,‘Ga yadda muka lalace! Aka kunyatarda mu ɗungum!Don mun bar ƙasar, domin sunrurrushe wuraren zamanmu.’ ”

Irm 9

Irm 9:18-22