Irm 9:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Jama'a suka ce,“Su gaggauta, su ta da murya,Su yi mana kuka da ƙarfi,Har idanunmu su cika da hawaye,Giranmu kuma su jiƙe sharaf.

Irm 9

Irm 9:8-20