Irm 9:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin haka, ni Ubangiji Mai Runduna, Allah na Isra'ila, zan ciyar da mutanen nan da abinci mai ɗaci, in shayar da su da ruwan dafi.

Irm 9

Irm 9:5-24