Irm 9:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma suka taurare, suka biye wa zuciyarsu, suka bi Ba'al, kamar yadda kakanninsu suka koya musu.

Irm 9

Irm 9:9-18