Irm 8:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ko shamuwa ta sararin sama ma, tasan lokatanta,Tattabara da tsattsewa, da gaurakasuna kiyaye lokacin komowarsu.Amma mutanena ba su san dokokinaba.

Irm 8

Irm 8:4-11