Irm 7:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan sa muryar murna da ta farin ciki, da muryar ango da ta amarya su ƙare a biranen Yahuza da titunan Urushalima, gama ƙasar za ta zama kufai.”

Irm 7

Irm 7:27-34