Irm 6:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da wane nufi kuke kawo mini turaredaga Sheba,Ko raken da kuke kawowa dagaƙasa mai nisa?Ba zan karɓi hadayunku na ƙonawaba,Ba kuwa zan ji daɗin sadakokinkuba.

Irm 6

Irm 6:11-12-22