Irm 6:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ki ji, ya ke duniya,Ga shi, ina kawo masifa a kanwannan jama'a,Sakayyar ƙulle-ƙullensu,Don ba su kula da maganata ba,Sun ƙi dokokina.

Irm 6

Irm 6:13-26