Irm 52:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ewil-merodak ya nuna wa Yekoniya alheri, ya ba shi matsayi na daraja fiye da waɗansu sarakunan da aka kai su bautar talala a Babila tare da shi.

Irm 52

Irm 52:25-34