Irm 52:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shugaban matsara kuma ya ɗauki Seraiya babban firist, da Zafaniya wanda yake biye da babban firist, da mutum uku masu tsaron ƙofar Haikali, ya tafi da su.

Irm 52

Irm 52:16-26