Irm 52:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Akwai siffofin rumman tasa'in da shida da ake gani a gyaffan. Dukan siffofin rumman da suke a kan ragar kewaye, guda ɗari ne.

Irm 52

Irm 52:18-26