Irm 52:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka kwashe tukwanen ƙarfe, da manyan cokula, da hantsuka, da daruna, da tasoshin ƙona turare, da kayayyakin tagulla waɗanda ake amfani da su domin hidimar Haikali.

Irm 52

Irm 52:17-20