Irm 52:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kaldiyawa kuwa suka farfasa ginshiƙan tagulla, da dakalai, da babbar kwatarniya, waɗanda suke a Haikalin Ubangiji. Suka kwashe tagulla duka suka kai Babila.

Irm 52

Irm 52:13-19