Irm 51:64 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan ka ce, ‘Haka Babila za ta nutse, ba za ta ƙara tashi ba saboda masifar da Ubangiji zai kawo mata.’ ”Wannan shi ne ƙarshen maganar Irmiya.

Irm 51

Irm 51:54-64