Irm 51:37 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Babila za ta zama tarin juji, wurinzaman diloli,Abar ƙyama da abar ba'a, inda bakowa.

Irm 51

Irm 51:35-41