Irm 51:36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce,“Zan tsaya muku,Zan ɗaukar muku fansa,Zan sa tekunsu da maɓuɓɓugarsu suƙafe.

Irm 51

Irm 51:35-38