Irm 50:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mai fansarsu mai ƙarfi ne,Ubangiji Mai Runduna ne sunansa.Hakika zai tsaya musu don ya kawowa duniya salama,Amma zai kawo wa mazaunan Babilafitina.

Irm 50

Irm 50:33-44