Irm 50:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ni Ubangiji Mai Runduna na ce,An danne mutanen Isra'ila da naYahuza,Duk waɗanda suka kama su bayi sunriƙe su da ƙarfi.Sun ƙi su sake su.

Irm 50

Irm 50:29-43