Irm 50:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Wata al'umma za ta taso daga arewa gāba da ita, za ta mai da ƙasar abar ƙyama, ba wanda zai zauna ciki. Mutum da dabba duk sun watse, kowa ya bar ta.”

Irm 50

Irm 50:1-13