Irm 50:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ku ba da labari ga sauranal'umma, ku yi shela,Ku ta da tuta, ku yi shela,Kada ku ɓuya, amma ku ce,‘An ci Babila da yaƙi,An kunyatar da Bel,An kunyatar da siffofinta,Merodak ya rushe,Gumakanta kuma sun ragargaje!’

Irm 50

Irm 50:1-12