Irm 50:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan komar da Isra'ila a makiyayarsa, zai yi kiwo a Karmel da Bashan. Zai sami biyan bukatarsa a tsaunukan Ifraimu da na Gileyad.

Irm 50

Irm 50:15-25