Irm 50:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka ni Ubangiji Mai Runduna, Allah na Isra'ila na ce, zan yi wa Sarkin Babila da ƙasarsa hukunci, kamar yadda na hukunta Sarkin Assuriya.

Irm 50

Irm 50:9-23