Irm 49:37-39 Littafi Mai Tsarki (HAU)

37. Zan sa mutanen Elam su ji tsoronmaƙiyansu waɗanda suke nemanransu.Da zafin fushina zan kawo musumasifa,In sa a runtume su da takobi,Har in ƙare su duka,Ni Ubangiji na faɗa.

38. Zan kafa gadon sarautata a Elam,Zan hallaka sarkinta dashugabanninta.

39. Amma daga baya zan sa Elam kumata wadata.Ni Ubangiji na faɗa.”

Irm 49