Irm 49:37 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan sa mutanen Elam su ji tsoronmaƙiyansu waɗanda suke nemanransu.Da zafin fushina zan kawo musumasifa,In sa a runtume su da takobi,Har in ƙare su duka,Ni Ubangiji na faɗa.

Irm 49

Irm 49:27-39