Irm 49:36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan sa iska ta hura a kan Elam dagakusurwoyi huɗu na samaniya.Za ta watsar da mutane ko'ina,Har ba ƙasar da za a rasa mutuminElam a ciki.

Irm 49

Irm 49:34-39