Irm 48:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Darajar Mowab ta ƙare.Ana shirya mata maƙarƙashiya aHeshbon,‘Bari mu je mu ɓata ta daga zamanal'umma!’Ke kuma Madmen za ki yi shiru,Takobi zai runtume ki.

Irm 48

Irm 48:1-4