Irm 48:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga abin da Ubangiji Mai Runduna, Allah na Isra'ila ya faɗa a kan Mowab,“Kaiton Nebo, gama ta lalace!An kunyatar da Kiriyatayim, an ci tada yaƙi,An kunyatar da kagararta, an rusheta.

Irm 48

Irm 48:1-11