Irm 48:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Kemosh zai kunyatar da Mowab, kamar yadda Betel wadda Isra'ilawa suka dogara gare ta ta kunyatar da su.

Irm 48

Irm 48:11-15