Irm 48:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce, “Domin haka kwanaki suna zuwa, sa'ad da zai aika da mutane su tuntsurar da tuluna, su zubar da ruwan inabi, su farfasa tulunanta.

Irm 48

Irm 48:6-14