Irm 46:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku haura, ku dawakai,Ku yi sukuwar hauka, ku karusai!Bari sojoji su fito,Mutanen Habasha da Fut masuriƙon garkuwoyi,Da mutanen Lud, waɗanda suka iyariƙon baka.

Irm 46

Irm 46:6-12