Irm 46:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Masar tana tashi kamar Nilu,Kamar kogunan da ruwansu yakeambaliya.Masar ta ce, “Zan tashi, in rufeduniya,Zan hallaka birane da mazaunacikinsu.”

Irm 46

Irm 46:2-13