Irm 44:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga shi, ina lura da su, ba domin alheri ba, amma domin in aukar musu da masifa. Takobi da yunwa za su hallaka dukan mutanen Yahuza waɗanda suke a ƙasar Masar.

Irm 44

Irm 44:24-30