Irm 44:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mata kuma suka ce, “Sa'ad da muka toya waina ga siffar sarauniyar sama, muka miƙa mata hadayu, da hadayu na sha, ai, mazanmu sun goyi bayan abin da muka yi.”

Irm 44

Irm 44:10-25