Irm 44:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma tun da muka daina miƙa wa sarauniyar sama hadayu, da hadayu na sha, ba mu da kome, sai dai takobi da yunwa suke kashe mu.”

Irm 44

Irm 44:17-23