Irm 40:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga shi kuwa, ya yi kamar yadda ya faɗa, domin kun yi wa Ubangiji zunubi, ba ku yi biyayya da muryarsa ba, don haka wannan masifa ta auko muku.

Irm 40

Irm 40:1-13