Irm 40:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shugaban matsara ya ware Irmiya, sa'an nan ya ce masa, “Ubangiji Allahnka ne ya hurta wannan masifa a kan wurin nan.

Irm 40

Irm 40:1-11