Irm 4:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zaki ya hauro daga cikinruƙuƙinsa,Mai hallaka al'ummai ya kamahanya,Ya fito daga wurin zamansa don yamai da ƙasarku kufai,Ya lalatar da biranenku, su zamakango, ba kowa.

Irm 4

Irm 4:1-17